Kuma waɗannan *bã su jiran kõme fãce tsãwã guda, wadda bã ta da hani.— الترجمة الهوساوية
* Watau mutãnen Annabi Muhammadu: Ƙuraishãwa da waninsu har ya zuwa Tashin Ƙiyãma.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَمَا يَنظُرُ هَـٰٓؤُلَآءِ إِلَّا صَيۡحَةٗ وَٰحِدَةٗ مَّا لَهَا مِن فَوَاقٖKuma waɗannan bã su jiran kõme fãce tsãwã guda, wadda bã ta da hani.