Sũ da mãtan aurensu sunã cikin inuwõwi, a kan karagai, sunã mãsu gincira.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationهُمۡ وَأَزۡوَٰجُهُمۡ فِي ظِلَٰلٍ عَلَى ٱلۡأَرَآئِكِ مُتَّكِـُٔونَSũ da mãtan aurensu sunã cikin inuwõwi, a kan karagai, sunã mãsu gincira.