"Aminci," da magana,* daga Ubangiji Mai jin ƙai.— الترجمة الهوساوية
* Ana ce musu aminci ya tabbata a gare ku, da magana daga wajen Ubangijinsu Mai rahama, watau ana fada musu haka da magana bã da wata ishãra ba.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationسَلَٰمٞ قَوۡلٗا مِّن رَّبّٖ رَّحِيمٖ"Aminci," da magana, daga Ubangiji Mai jin ƙai.