"Yusufu! Ka kau da kai daga wannan. Kuma ki nẽmi gãfara* dõmin laifinki. Lalle ne ke, kin kasance daga mãsu kuskure."— الترجمة الهوساوية
* Mai gida ya yi hukunci da yabon girman hãlin Yũsufu da kuma neman ya kashe maganar a nan.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationيُوسُفُ أَعۡرِضۡ عَنۡ هَٰذَاۚ وَٱسۡتَغۡفِرِي لِذَنۢبِكِۖ إِنَّكِ كُنتِ مِنَ ٱلۡخَاطِـِٔينَ"Yusufu! Ka kau da kai daga wannan. Kuma ki nẽmi gãfara dõmin laifinki. Lalle ne ke, kin kasance daga mãsu kuskure."