Kuma, a lõkacin da ãyari* ya bar (Masar) ubansa ya ce: "Lalle ne nĩ inã shãƙar iskar Yũsufu, bã dõmin kanã ƙaryata ni ba."
* Yãƙũba da jĩkõkinsa. Yanã gaya musu, cewa yanã shãƙar ƙanshin Yũsufu, su kuma suna jingina shi ga ruɗewar tsũfa dõmin rabonsa da Yũsufu shħkara talãtin da biyar zuwa arba'in.
— الترجمة الهوساوية
وَلَمَّا فَصَلَتِ ٱلۡعِيرُ قَالَ أَبُوهُمۡ إِنِّي لَأَجِدُ رِيحَ يُوسُفَۖ لَوۡلَآ أَن تُفَنِّدُونِ

Kuma, a lõkacin da ãyari ya bar (Masar) ubansa ya ce: "Lalle ne nĩ inã shãƙar iskar Yũsufu, bã dõmin kanã ƙaryata ni ba."

— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation