Al-Imran 3:138

سورة آل عمران

Medinan Verse: 138/200 Page 67

هَٰذَا بَيَانࣱ لِّلنَّاسِ وَهُدࣰى وَمَوۡعِظَةࣱ لِّلۡمُتَّقِينَ ١٣٨

  1. Hausa translation

    الترجمة الهوساوية

    Wannan bayãni ne ga mutãne, kuma shiryuwa ce da wa'azi ga mãsu taƙawa.

Read the whole surah Compare translations Arabic tafsir