إِنَّ فِي خَلۡقِ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَٱخۡتِلَٰفِ ٱلَّيۡلِ وَٱلنَّهَارِ لَأٓيَٰتࣲ لِّأُوْلِي ٱلۡأَلۡبَٰبِ ١٩٠
Al-Imran 3:190
سورة آل عمران
Medinan
Verse: 190/200
Page 75
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Lalle ne, a cikin halittar sammai da ƙasa da sãɓãwar dare da yini akwai ãyõyi ga ma'abũta hankali. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Lalle ne, a cikin halittar sammai da ƙasa da sãɓãwar dare da yini akwai ãyõyi ga ma'abũta hankali.
Al-Imran 3:190
Loading the recitation…
0:00