إِنَّا كَاشِفُواْ ٱلۡعَذَابِ قَلِيلًاۚ إِنَّكُمۡ عَآئِدُونَ ١٥
Ad-Dukhan 44:15
سورة الدخان
Meccan
Verse: 15/59
Page 496
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Lalle Mũ, Mãsu kuranyẽwar azãba ne, a ɗan lõkaci kaɗan, lalle kũ, mãsu kõmãwa ne (ga laifin). -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Lalle Mũ, Mãsu kuranyẽwar azãba ne, a ɗan lõkaci kaɗan, lalle kũ, mãsu kõmãwa ne (ga laifin).
Ad-Dukhan 44:15
Loading the recitation…
0:00