وَأَن لَّا تَعۡلُواْ عَلَى ٱللَّهِۖ إِنِّيٓ ءَاتِيكُم بِسُلۡطَٰنࣲ مُّبِينࣲ ١٩
Ad-Dukhan 44:19
سورة الدخان
Meccan
Verse: 19/59
Page 497
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Kuma kada ku nẽmi ɗaukaka a kan Allah. Lalle nĩ mai zo muku ne da dalĩli bayyananne." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Kuma kada ku nẽmi ɗaukaka a kan Allah. Lalle nĩ mai zo muku ne da dalĩli bayyananne."
Ad-Dukhan 44:19
Loading the recitation…
0:00