فَأَخَذۡنَٰهُ وَجُنُودَهُۥ فَنَبَذۡنَٰهُمۡ فِي ٱلۡيَمِّ وَهُوَ مُلِيمࣱ ٤٠
Az-Zariyat 51:40
سورة الذاريات
Meccan
Verse: 40/60
Page 522
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Sabõda haka, Muka kama shi tãre da rundunarsa, sa'an nan Muka jẽfa su a cikin tẽku, alhãli kuwa yanã wanda ake zargi. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Sabõda haka, Muka kama shi tãre da rundunarsa, sa'an nan Muka jẽfa su a cikin tẽku, alhãli kuwa yanã wanda ake zargi.
Az-Zariyat 51:40
Loading the recitation…
0:00