لَّا تُدۡرِكُهُ ٱلۡأَبۡصَٰرُ وَهُوَ يُدۡرِكُ ٱلۡأَبۡصَٰرَۖ وَهُوَ ٱللَّطِيفُ ٱلۡخَبِيرُ ١٠٣
Al-An'am 6:103
سورة الأنعام
Meccan
Verse: 103/165
Page 141
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Gannai bã su iya riskuwarSa, kuma Shĩ Yanã riskuwar gannai, kuma Shĩ ne Mai tausasãwa, Masani. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Gannai bã su iya riskuwarSa, kuma Shĩ Yanã riskuwar gannai, kuma Shĩ ne Mai tausasãwa, Masani.
Al-An'am 6:103
Loading the recitation…
0:00