وَلَوۡ جَعَلۡنَٰهُ مَلَكࣰا لَّجَعَلۡنَٰهُ رَجُلࣰا وَلَلَبَسۡنَا عَلَيۡهِم مَّا يَلۡبِسُونَ ٩
Al-An'am 6:9
سورة الأنعام
Meccan
Verse: 9/165
Page 129
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma dã Mun sanya malã'ika ya zama manzo lalle ne dã Mun mayar da shi mutum, kuma dã Mun rikita musu abin da suke rikitãwa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma dã Mun sanya malã'ika ya zama manzo lalle ne dã Mun mayar da shi mutum, kuma dã Mun rikita musu abin da suke rikitãwa.
Al-An'am 6:9
Loading the recitation…
0:00