وَإِسۡمَٰعِيلَ وَإِدۡرِيسَ وَذَا ٱلۡكِفۡلِۖ كُلࣱّ مِّنَ ٱلصَّٰبِرِينَ ٨٥
Al-Anbiya' 21:85
سورة الأنبياء
Meccan
Verse: 85/112
Page 329
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma da Ismãĩla da Idrĩsa da Zulkifli, dukansu sunã daga mãsu haƙuri. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma da Ismãĩla da Idrĩsa da Zulkifli, dukansu sunã daga mãsu haƙuri.
Al-Anbiya' 21:85
Loading the recitation…
0:00