حَتَّىٰٓ إِذَا فُتِحَتۡ يَأۡجُوجُ وَمَأۡجُوجُ وَهُم مِّن كُلِّ حَدَبࣲ يَنسِلُونَ ٩٦
Al-Anbiya' 21:96
سورة الأنبياء
Meccan
Verse: 96/112
Page 330
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Har sa'ad da aka bũde Yãjũju da Mãjũju alhãli kuwa sunã gaggãwa daga kõwane tudun ƙasa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Har sa'ad da aka bũde Yãjũju da Mãjũju alhãli kuwa sunã gaggãwa daga kõwane tudun ƙasa.
Al-Anbiya' 21:96
Loading the recitation…
0:00