لَوۡ كَانَ هَٰٓؤُلَآءِ ءَالِهَةࣰ مَّا وَرَدُوهَاۖ وَكُلࣱّ فِيهَا خَٰلِدُونَ ٩٩
Al-Anbiya' 21:99
سورة الأنبياء
Meccan
Verse: 99/112
Page 330
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Dã waɗannan (abũbuwanbautãwar) sun kasance abũbuwan bautãwar gaskiya ne, dã ba su tusga mata ba, alhãli kuwa dukansu madawwama a cikinta ne. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Dã waɗannan (abũbuwanbautãwar) sun kasance abũbuwan bautãwar gaskiya ne, dã ba su tusga mata ba, alhãli kuwa dukansu madawwama a cikinta ne.
Al-Anbiya' 21:99
Loading the recitation…
0:00