إِنَّ شَرَّ ٱلدَّوَآبِّ عِندَ ٱللَّهِ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ فَهُمۡ لَا يُؤۡمِنُونَ ٥٥
Al-Anfal 8:55
سورة الأنفال
Medinan
Verse: 55/75
Page 184
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Lalle mafi sharrin dabbõbi a wurin Allah, sũ ne waɗanda suka kãfirta, sa'an nan bã zã su yi ĩmãni ba. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Lalle mafi sharrin dabbõbi a wurin Allah, sũ ne waɗanda suka kãfirta, sa'an nan bã zã su yi ĩmãni ba.
Al-Anfal 8:55
Loading the recitation…
0:00