فَأَنجَيۡنَٰهُ وَأَصۡحَٰبَ ٱلسَّفِينَةِ وَجَعَلۡنَٰهَآ ءَايَةࣰ لِّلۡعَٰلَمِينَ ١٥
Al-'Ankabut 29:15
سورة العنكبوت
Meccan
Verse: 15/69
Page 398
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Sa'an nan Muka tsĩrar da shi da mutãnen jirgin, kuma Muka sanya jirgin ya zama wata ãyã ga tãlikai. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Sa'an nan Muka tsĩrar da shi da mutãnen jirgin, kuma Muka sanya jirgin ya zama wata ãyã ga tãlikai.
Al-'Ankabut 29:15
Loading the recitation…
0:00