قَالَ رَبِّ ٱنصُرۡنِي عَلَى ٱلۡقَوۡمِ ٱلۡمُفۡسِدِينَ ٣٠
Al-'Ankabut 29:30
سورة العنكبوت
Meccan
Verse: 30/69
Page 399
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Ashe, lalle kũ kunã je wa maza, kuma ku yi fashin hanya kuma ku je, a cikin majalisarku da abin da bã shi da kyau? To, jawãbin mutãnensa bai kasance ba fãce dai sun ce: 'Ka zo mana da azãbar Allah, idan ka kasance daga mãsu gaskiya.'" -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Ya ce: "Ya Ubangijĩna! Ka taimake ni a kan mutãnen nan maɓarnata."
Al-'Ankabut 29:30
Loading the recitation…
0:00