خَلَقَ ٱللَّهُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ بِٱلۡحَقِّۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَةࣰ لِّلۡمُؤۡمِنِينَ ٤٤
Al-'Ankabut 29:44
سورة العنكبوت
Meccan
Verse: 44/69
Page 401
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma waɗancan misãlan Munã bayyana su ga mutãne kuma bãbu mai hankalta da su sai mãsu ilmi. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Allah Ya halitta sammai da ƙasa da gaskiya. Lalle cikin wancan akwai ãyã ga mũminai.
Al-'Ankabut 29:44
Loading the recitation…
0:00