وَكَأَيِّن مِّن دَآبَّةࣲ لَّا تَحۡمِلُ رِزۡقَهَا ٱللَّهُ يَرۡزُقُهَا وَإِيَّاكُمۡۚ وَهُوَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡعَلِيمُ ٦٠
Al-'Ankabut 29:60
سورة العنكبوت
Meccan
Verse: 60/69
Page 403
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Waɗanda suka yi haƙuri, kuma sunã dõgara ga Ubangijinsu kawai.
* Sabõda haka tunãnin abinci kada ya hana ku yin hijira zuwa wurin yardar Allah, Mai ciyar da dabbõbin da bã su tattalin abincinsu. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma da yawa dabba wadda bã ta ɗaukar abincinta Allah Yanã ciyar da ita tãre da ku, kuma Shĩ ne Mai ji, Mai ilmi.
Al-'Ankabut 29:60
Loading the recitation…
0:00