قَالَ ٱلۡمَلَأُ مِن قَوۡمِ فِرۡعَوۡنَ إِنَّ هَٰذَا لَسَٰحِرٌ عَلِيمࣱ ١٠٩
Al-A'raf 7:109
سورة الأعراف
Meccan
Verse: 109/206
Page 164
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Mashãwarta daga mutãnen Fir'auna suka ce: "Lalle ne, wannan, haƙĩƙa, matsafi ne mai ilmi." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Mashãwarta daga mutãnen Fir'auna suka ce: "Lalle ne, wannan, haƙĩƙa, matsafi ne mai ilmi."
Al-A'raf 7:109
Loading the recitation…
0:00