وَمِن قَوۡمِ مُوسَىٰٓ أُمَّةࣱ يَهۡدُونَ بِٱلۡحَقِّ وَبِهِۦ يَعۡدِلُونَ ١٥٩
Al-A'raf 7:159
سورة الأعراف
Meccan
Verse: 159/206
Page 170
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma daga mutãnen* Mũsã akwai al'umma, sunã shiryarwa da gaskiya, kuma da ita suke yin ãdalci.
* Anã nũna cewa duka yadda mutãne suka ɓãci, bã zã a rasa na kirki a cikinsu ba. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma daga mutãnen Mũsã akwai al'umma, sunã shiryarwa da gaskiya, kuma da ita suke yin ãdalci.
Al-A'raf 7:159
Loading the recitation…
0:00