Al-A'raf 7:159

سورة الأعراف

Meccan Verse: 159/206 Page 170

وَمِن قَوۡمِ مُوسَىٰٓ أُمَّةࣱ يَهۡدُونَ بِٱلۡحَقِّ وَبِهِۦ يَعۡدِلُونَ ١٥٩

  1. Hausa translation

    الترجمة الهوساوية

    Kuma daga mutãnen* Mũsã akwai al'umma, sunã shiryarwa da gaskiya, kuma da ita suke yin ãdalci.
     * Anã nũna cewa duka yadda mutãne suka ɓãci, bã zã a rasa na kirki a cikinsu ba.

Read the whole surah Compare translations Arabic tafsir