Al-A'raf 7:199

سورة الأعراف

Meccan Verse: 199/206 Page 176

خُذِ ٱلۡعَفۡوَ وَأۡمُرۡ بِٱلۡعُرۡفِ وَأَعۡرِضۡ عَنِ ٱلۡجَٰهِلِينَ ١٩٩

  1. Hausa translation

    الترجمة الهوساوية

    Ka riƙi abin da ya sauƙaƙa; Kuma ka yi umurni da alhẽri, Kuma ka kau da kai daga jãhilai.*
       * Bayãnin sifõfin mai wa'azi, watau mataimakin gaskiya a kan ƙarya.

Read the whole surah Compare translations Arabic tafsir