تَبَارَكَ ٱلَّذِي نَزَّلَ ٱلۡفُرۡقَانَ عَلَىٰ عَبۡدِهِۦ لِيَكُونَ لِلۡعَٰلَمِينَ نَذِيرًا ١
Al-Furqan 25:1
سورة الفرقان
Meccan
Verse: 1/77
Page 359
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Albarka ta tabbata ga wanda Ya saukar da (Littãfi) mai rarrabẽwa a kan bãwanSa, dõmin ya kasance mai gargaɗi ga halitta. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Albarka ta tabbata ga wanda Ya saukar da (Littãfi) mai rarrabẽwa a kan bãwanSa, dõmin ya kasance mai gargaɗi ga halitta.
Al-Furqan 25:1
Loading the recitation…
0:00