لَا يُؤۡمِنُونَ بِهِۦ وَقَدۡ خَلَتۡ سُنَّةُ ٱلۡأَوَّلِينَ ١٣
Al-Hijr 15:13
سورة الحجر
Meccan
Verse: 13/99
Page 262
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Bã su yin ĩmãni da shi,(4( kuma haƙĩƙa, hanyar mutãnen farko ta shige.
* Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi. Hanyar mutãnen farko ta ƙaryata Manzanni har a lõkacin da Allah zai halaka su da azãbarsa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Bã su yin ĩmãni da shi, kuma haƙĩƙa, hanyar mutãnen farko ta shige.
Al-Hijr 15:13
Loading the recitation…
0:00