وَلَوۡ فَتَحۡنَا عَلَيۡهِم بَابࣰا مِّنَ ٱلسَّمَآءِ فَظَلُّواْ فِيهِ يَعۡرُجُونَ ١٤
Al-Hijr 15:14
سورة الحجر
Meccan
Verse: 14/99
Page 262
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma dã Mun bũɗe wata ƙõfa daga sama a kansu har suka wuni a ciki sunã tãkãwa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma dã Mun bũɗe wata ƙõfa daga sama a kansu har suka wuni a ciki sunã tãkãwa.
Al-Hijr 15:14
Loading the recitation…
0:00