فَجَعَلۡنَا عَٰلِيَهَا سَافِلَهَا وَأَمۡطَرۡنَا عَلَيۡهِمۡ حِجَارَةࣰ مِّن سِجِّيلٍ ٧٤
Al-Hijr 15:74
سورة الحجر
Meccan
Verse: 74/99
Page 266
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Sa'an nan Muka sanya samanta ya kõma ƙasanta, kuma Muka yi ruwan duwãtsu na lãkar wuta a kansu. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Sa'an nan Muka sanya samanta ya kõma ƙasanta, kuma Muka yi ruwan duwãtsu na lãkar wuta a kansu.
Al-Hijr 15:74
Loading the recitation…
0:00