وَإِن كَانَ أَصۡحَٰبُ ٱلۡأَيۡكَةِ لَظَٰلِمِينَ ٧٨
Al-Hijr 15:78
سورة الحجر
Meccan
Verse: 78/99
Page 266
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma lalle ne ma'abũta Al'aika* sun kasance, haƙĩƙa, mãsu zãlunci!
* Ma'abũta Al'aika, sũ ne mutãnen shu'aibu. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma lalle ne ma'abũta Al'aika sun kasance, haƙĩƙa, mãsu zãlunci!
Al-Hijr 15:78
Loading the recitation…
0:00