يُدۡخِلُ مَن يَشَآءُ فِي رَحۡمَتِهِۦۚ وَٱلظَّٰلِمِينَ أَعَدَّ لَهُمۡ عَذَابًا أَلِيمَۢا ٣١
Al-Insan 76:31
سورة الإنسان
Medinan
Verse: 31/31
Page 580
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Yana shigar da wanda Ya so a cikin rahamarsa, kuma azzãlumai, Yã yi musu tattalin wata azãba mai raɗaɗi. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Yana shigar da wanda Ya so a cikin rahamarsa, kuma azzãlumai, Yã yi musu tattalin wata azãba mai raɗaɗi.
Al-Insan 76:31
Loading the recitation…
0:00