يُوفُونَ بِٱلنَّذۡرِ وَيَخَافُونَ يَوۡمࣰا كَانَ شَرُّهُۥ مُسۡتَطِيرࣰا ٧
Al-Insan 76:7
سورة الإنسان
Medinan
Verse: 7/31
Page 579
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Suna cikãwa da alwãshin (da suka bãkanta), kuma suna tsõron wani yini wanda sharrinsa ya kasance mai tartsatsi ne. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Suna cikãwa da alwãshin (da suka bãkanta), kuma suna tsõron wani yini wanda sharrinsa ya kasance mai tartsatsi ne.
Al-Insan 76:7
Loading the recitation…
0:00