وَمَن كَانَ فِي هَٰذِهِۦٓ أَعۡمَىٰ فَهُوَ فِي ٱلۡأٓخِرَةِ أَعۡمَىٰ وَأَضَلُّ سَبِيلࣰا ٧٢
Al-Isra 17:72
سورة الإسراء
Meccan
Verse: 72/111
Page 289
Hausa translation
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma wanda ya kasance makãho* a cikin wannan sabõda haka shi a Lãhira makãho ne kuma mafi ɓata ga hanya.
* Muƙarana a tsakãnin makantar basĩra da makantar ganin ido.
Al-Isra 17:72
Loading the recitation…
0:00