وَإِذَآ أَنۡعَمۡنَا عَلَى ٱلۡإِنسَٰنِ أَعۡرَضَ وَنَـَٔا بِجَانِبِهِۦ وَإِذَا مَسَّهُ ٱلشَّرُّ كَانَ يَـُٔوسࣰا ٨٣
Al-Isra 17:83
سورة الإسراء
Meccan
Verse: 83/111
Page 290
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma idan Muka yi ni'ima a kan mutum,(6) sai ya hinjire, kuma ya nĩsanta da gefensa, kuma idan sharri ya shãfe shi, sai ya kasance mai yanke ƙauna.
(6) Muƙãrana a tsakãnin hãlãye biyu na mutum, hãlin tsanani da hãlin cũta. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma idan Muka yi ni'ima a kan mutum, sai ya hinjire, kuma ya nĩsanta da gefensa, kuma idan sharri ya shãfe shi, sai ya kasance mai yanke ƙauna.
Al-Isra 17:83
Loading the recitation…
0:00