وَأَلَّوِ ٱسۡتَقَٰمُواْ عَلَى ٱلطَّرِيقَةِ لَأَسۡقَيۡنَٰهُم مَّآءً غَدَقࣰا ١٦
Al-Jinn 72:16
سورة الجن
Meccan
Verse: 16/28
Page 573
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Kuma dã sun tsayu* sõsai a kan hanya, dã lalle Mun shãyar da su ruwa mai yawa."
* Tsayuwa sosai wato su bautawa Allah kamar yadda Allah Ya umarce su, su yi Masa ɗa'a saboda Yã wadãta su. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Kuma dã sun tsayu sõsai a kan hanya, dã lalle Mun shãyar da su ruwa mai yawa."
Al-Jinn 72:16
Loading the recitation…
0:00