قُلۡ إِنِّي لَن يُجِيرَنِي مِنَ ٱللَّهِ أَحَدࣱ وَلَنۡ أَجِدَ مِن دُونِهِۦ مُلۡتَحَدًا ٢٢
Al-Jinn 72:22
سورة الجن
Meccan
Verse: 22/28
Page 573
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Ka ce: "Lalle ne, nĩ kõwa bã ya iya cẽtona daga Allah, kuma bã zan iya sãmun mafaka ba daga gare Shi." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Ka ce: "Lalle ne, nĩ kõwa bã ya iya cẽtona daga Allah, kuma bã zan iya sãmun mafaka ba daga gare Shi."
Al-Jinn 72:22
Loading the recitation…
0:00