ٱلَّذِينَ كَانَتۡ أَعۡيُنُهُمۡ فِي غِطَآءٍ عَن ذِكۡرِي وَكَانُواْ لَا يَسۡتَطِيعُونَ سَمۡعًا ١٠١
Al-Kahf 18:101
سورة الكهف
Meccan
Verse: 101/110
Page 304
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Waɗanda idãnunsu suka kasance a cikin rufi daga tunã* Ni, kuma sun kasance bã su iya saurãrãwa.
* Zikr- tunãwa- shi ne Alƙur'ãni da abin da ya tãra na ibãda da sauran ma'ãmalõli, dukansu ibãda ne, matuƙar an bi abin da Allah Ya ajiye a cikinsu na hukunce-hukunce. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Waɗanda idãnunsu suka kasance a cikin rufi daga tunã Ni, kuma sun kasance bã su iya saurãrãwa.
Al-Kahf 18:101
Loading the recitation…
0:00