وَلَمۡ تَكُن لَّهُۥ فِئَةࣱ يَنصُرُونَهُۥ مِن دُونِ ٱللَّهِ وَمَا كَانَ مُنتَصِرًا ٤٣
Al-Kahf 18:43
سورة الكهف
Meccan
Verse: 43/110
Page 298
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma wata jama'a ba ta kasance a gare shi ba, waɗanda ke taimakon sa, baicin Allah, kuma bai kasance mai taimakon kansa ba. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma wata jama'a ba ta kasance a gare shi ba, waɗanda ke taimakon sa, baicin Allah, kuma bai kasance mai taimakon kansa ba.
Al-Kahf 18:43
Loading the recitation…
0:00