فَأَرَدۡنَآ أَن يُبۡدِلَهُمَا رَبُّهُمَا خَيۡرࣰا مِّنۡهُ زَكَوٰةࣰ وَأَقۡرَبَ رُحۡمࣰا ٨١
Al-Kahf 18:81
سورة الكهف
Meccan
Verse: 81/110
Page 302
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Sai muka yi nufin Ubangijinsu Ya musanya musu mafi alhẽri daga gare shi ga tsarkakuwa, kuma mafi kusantar tausayi." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Sai muka yi nufin Ubangijinsu Ya musanya musu mafi alhẽri daga gare shi ga tsarkakuwa, kuma mafi kusantar tausayi."
Al-Kahf 18:81
Loading the recitation…
0:00