وَأَمَّا ٱلۡغُلَٰمُ فَكَانَ أَبَوَاهُ مُؤۡمِنَيۡنِ فَخَشِينَآ أَن يُرۡهِقَهُمَا طُغۡيَٰنࣰا وَكُفۡرࣰا ٨٠
Al-Kahf 18:80
سورة الكهف
Meccan
Verse: 80/110
Page 302
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Kuma amma yaron, to, uwãyensa sun kasance mũminai, to, sai muka ji tsõron ya kallafa musu kangara da kãfirci." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Kuma amma yaron, to, uwãyensa sun kasance mũminai, to, sai muka ji tsõron ya kallafa musu kangara da kãfirci."
Al-Kahf 18:80
Loading the recitation…
0:00