Al-Ma'idah 5:78

سورة المائدة

Medinan Verse: 78/120 Page 121

لُعِنَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ مِنۢ بَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ عَلَىٰ لِسَانِ دَاوُۥدَ وَعِيسَى ٱبۡنِ مَرۡيَمَۚ ذَٰلِكَ بِمَا عَصَواْ وَّكَانُواْ يَعۡتَدُونَ ٧٨

  1. Hausa translation

    الترجمة الهوساوية

    An la'ani waɗanda suka kãfirta daga Banĩ Isrã'ĩla a kan harshen Dãwuda da Ĩsa ɗan Maryama. wannan kuwa sabõda sãɓãwar da suka yi ne, kuma sun kasance suna ta'addi.*
      * Ta'addi shĩ ne ƙetare iyãka da nufin zãlunci.

Read the whole surah Compare translations Arabic tafsir