وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَكَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَآ أُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلۡجَحِيمِ ٨٦
Al-Ma'idah 5:86
سورة المائدة
Medinan
Verse: 86/120
Page 122
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma waɗanda suka kãfirta kuma suka ƙaryata game da ãyõyinMu, waɗancan ne abõkan Wuta. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma waɗanda suka kãfirta kuma suka ƙaryata game da ãyõyinMu, waɗancan ne abõkan Wuta.
Al-Ma'idah 5:86
Loading the recitation…
0:00