وَلَقَدۡ أَخَذۡنَٰهُم بِٱلۡعَذَابِ فَمَا ٱسۡتَكَانُواْ لِرَبِّهِمۡ وَمَا يَتَضَرَّعُونَ ٧٦
Al-Mu'minun 23:76
سورة المؤمنون
Meccan
Verse: 76/118
Page 347
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma lalle ne haƙĩƙa Munã kãma su da azãba* sai dai ba su saukar da kai ba, ga Ubangijinsu, kama bã su yin tawãli'u.
* Azãbar dũniya kamar yunwa da ciwo da talauci da rashin kwanciyar hankali. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma lalle ne haƙĩƙa Munã kãma su da azãba sai dai ba su saukar da kai ba, ga Ubangijinsu, kama bã su yin tawãli'u.
Al-Mu'minun 23:76
Loading the recitation…
0:00