لَن تَنفَعَكُمۡ أَرۡحَامُكُمۡ وَلَآ أَوۡلَٰدُكُمۡۚ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ يَفۡصِلُ بَيۡنَكُمۡۚ وَٱللَّهُ بِمَا تَعۡمَلُونَ بَصِيرࣱ ٣
Al-Mumtahinah 60:3
سورة الممتحنة
Medinan
Verse: 3/13
Page 549
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Zumuntarku bã zã ta amfãne ku ba, haka kuma ɗiyanku, a Rãnar Kiyãma. (Allah) zai* rarrabe tsakãninku, kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke aikatãwa.
* Ga wata ƙirã'ã zã a fassara wurin da cewa: za a rarrabe tsakãninku;. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Zumuntarku bã zã ta amfãne ku ba, haka kuma ɗiyanku, a Rãnar Kiyãma. (Allah) zai rarrabe tsakãninku, kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke aikatãwa.
Al-Mumtahinah 60:3
Loading the recitation…
0:00