وَجَعَلۡنَا فِيهَا رَوَٰسِيَ شَٰمِخَٰتࣲ وَأَسۡقَيۡنَٰكُم مَّآءࣰ فُرَاتࣰا ٢٧
Al-Mursalat 77:27
سورة المرسلات
Meccan
Verse: 27/50
Page 581
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma, Muka sanya, a cikinta, kafaffun duwãtsu maɗaukaka, kuma Muka shayar da ku ruwa mai dãɗi? -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma, Muka sanya, a cikinta, kafaffun duwãtsu maɗaukaka, kuma Muka shayar da ku ruwa mai dãɗi?
Al-Mursalat 77:27
Loading the recitation…
0:00