إِنَّآ أَرۡسَلۡنَآ إِلَيۡكُمۡ رَسُولࣰا شَٰهِدًا عَلَيۡكُمۡ كَمَآ أَرۡسَلۡنَآ إِلَىٰ فِرۡعَوۡنَ رَسُولࣰا ١٥
Al-Muzzammil 73:15
سورة المزمل
Meccan
Verse: 15/20
Page 574
Hausa translation
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Lalle ne, Mũ. Mun aika zuwa gare ku, wani Manzo* mai shaida a kanku, kamar yadda Muka aika wani Manzo** zuwaga Fir'auna,
* Wato Annabi Muhammad, tsĩra da aminci su tabbata a gare shi.** Wato Annabi Mũsã, aminci ya tabbata a gare shi.
Al-Muzzammil 73:15
Loading the recitation…
0:00