ٱقۡتَرَبَتِ ٱلسَّاعَةُ وَٱنشَقَّ ٱلۡقَمَرُ ١
Al-Qamar 54:1
سورة القمر
Meccan
Verse: 1/55
Page 528
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Sã'a ta yi kusa, kuma wata (7)ya tsãge.
(7) Ƙuraishãwa suka nemi Annabi ya yi addu'a dõmin wata ya tsãge wani ɓangaren nãsa ya fãɗo a ƙasã; ya yi addu'ar, watã ya tsãge, wani abu daga gare shi ya fãɗo kamar yadda suka nema. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Sã'a ta yi kusa, kuma wata ya tsãge.
Al-Qamar 54:1
Loading the recitation…
0:00