وَلَقَدۡ يَسَّرۡنَا ٱلۡقُرۡءَانَ لِلذِّكۡرِ فَهَلۡ مِن مُّدَّكِرࣲ ٢٢
Al-Qamar 54:22
سورة القمر
Meccan
Verse: 22/55
Page 529
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma lalle ne, haƙiƙa Mun sauƙaƙe Alƙur'ani, dõmin tunãwa. To, shin, akwai mai tunãwa? -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma lalle ne, haƙiƙa Mun sauƙaƙe Alƙur'ani, dõmin tunãwa. To, shin, akwai mai tunãwa?
Al-Qamar 54:22
Loading the recitation…
0:00