وَلَقَدۡ يَسَّرۡنَا ٱلۡقُرۡءَانَ لِلذِّكۡرِ فَهَلۡ مِن مُّدَّكِرࣲ ٤٠
Al-Qamar 54:40
سورة القمر
Meccan
Verse: 40/55
Page 530
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun sauƙaƙe Alƙur, ani dõmin tunãwa. To, shin, akwai mai tunãwa? -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun sauƙaƙe Alƙur, ani dõmin tunãwa. To, shin, akwai mai tunãwa?
Al-Qamar 54:40
Loading the recitation…
0:00