سَيُهۡزَمُ ٱلۡجَمۡعُ وَيُوَلُّونَ ٱلدُّبُرَ ٤٥
Al-Qamar 54:45
سورة القمر
Meccan
Verse: 45/55
Page 530
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Zã a karya* tãron, kuma su jũya bãya dõmin gudu.
* Bushãra ce ga Annabi, cewa zai yi yãƙi da Kuraishi kuma zai rinjãye su. Sa'an nan yãkin ya auku a Badar. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Zã a karya tãron, kuma su jũya bãya dõmin gudu.
Al-Qamar 54:45
Loading the recitation…
0:00