۞ وَلَقَدۡ وَصَّلۡنَا لَهُمُ ٱلۡقَوۡلَ لَعَلَّهُمۡ يَتَذَكَّرُونَ ٥١
Al-Qasas 28:51
سورة القصص
Meccan
Verse: 51/88
Page 392
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun sãdar* da magana sabõda su, tsammãninsu, suna tunãni.
* Attaura da Alƙur'ãni. Ayyukan Annabawa sãshenSu sun sãdu da sãshe. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun sãdar da magana sabõda su, tsammãninsu, suna tunãni.
Al-Qasas 28:51
Loading the recitation…
0:00